LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Ya Dawo

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
He's King
They know this
Ai duk jama'ah on notice
Ya yi bala'i no liar
Ba wanda ya fi baba na
He's got grace got patience
Got things in him that make angels
Got too much swagger for days
That's my super duper sweet Jesus
This beat is good
His love is full
He died for me
I'm full of Joy
I'm running top
I'm screaming loud
He broke the chains and I'm free
Ba qarya

Ga shi nan ya dawo
Sarkin aljanna ya dawo
Ya ubangiji kai mai girma
Aljanna gida na
Ga shi nan ya dawo
Sarkin aljanna ya dawo
Ya ubangiji kai mai girma
Aljanna gida na
Ga shi nan ya dawo
Sarkin aljanna ya dawo
Ya ubangiji kai mai girma
Aljanna gida na

Ubangiji mai gata
Ai ni ma mai gata neh
Raika dede Yesu
Ai ni zan bi Yesu
Ina suke
Su fito su fito su fito
Mu bauta wa Allah
Hakane hakane za ah yi ta
What my God has done
What no man can do for me
So I will praise him and shout
And testify of his goodness
I will lift my voice and say
Baba thank you oh
Thank you oh thank you oh
Thank you na gode
Ai ni na gode

Ga shi nan ya dawo
Sarkin aljanna ya dawo
Ya ubangiji kai mai girma
Aljanna gida na
Ga shi nan ya dawo
Sarkin aljanna ya dawo
Ya ubangiji kai mai girma
Aljanna gida na
Ga shi nan ya dawo
Sarkin aljanna ya dawo
Ya ubangiji kai mai girma
Aljanna gida na

WRITERS

Isaac Ringo, Winner Ringo

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

Abuse and Violence