LyricFind Logo
LyricFind Logo
Sign In
Lyrics
Yanci
Mun shigo
Yaran Yesu ai Mun taho
If the devil trys bindigo
Soldiers of the lord mun fito
Manchi
Easy o
Cannot block the light shine dey go
No challenge to God Denge Pose
See the people now shouting goals
Yeah
I've seen goodness all over my life
E been no easy now I dey alright
Na God I dey trust na Him provide
Blessings Blessings now I'm taking flight

Ji mana

Albarkun Allah
Akan Rayuwa ta
Da ba ni da Yesu
Da na hallaka
Na che
Albarkun Allah
Akan Rayuwa ta
Da ba ni da Yesu
Da na hallaka


Albarkun Allah
Su na Zubowa Kamar Yayafin
Ruwan Sama
Abisa
Masu bin Sa
Albarkun Allah
Su na Zubowa Kamar Yayafin
Ruwan Sama
Abisa
Masu bin Sa


I got everything I need
Brand new leather no fit tear
Counting all of my blessings everyday make I share
Unlimited resources dey for me everywhere
Grace cover me here and there everywhere
You know that I'm covered by grace I will never fail
Sunana dan gata ne my Father never fails
If you knew where I came from you will give God the praise
Ancient of days
Albarku yake sake


Albarkun Allah
Akan Rayuwa ta
Da ba ni da Yesu
Da na hallaka
Albarkun Allah
Akan Rayuwa ta
Da ba ni da Yesu
Da na hallaka


Albarkun Allah
Su na Zubowa Kamar Yayafin
Ruwan Sama
Abisa
Masu bin Sa
Albarkun Allah
Su na Zubowa Kamar Yayafin
Ruwan Sama
Abisa
Masu bin Sa

WRITERS

BeatsByMxrc, Victor Elisha, Didam Jonah Duniya

PUBLISHERS

Lyrics © VERGE RECORDS INTERNATIONAL INC, ONErpm

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other