Daga nayi pes pes na fito
Sea shunani da baki kun ganshi koh Su wa'eh
'Yan neman aebu da mumunar zato ahh ah
Wea dan rakiya ne wannan bea da rabo ahh ah
Dole ne in fafata ehyahhhh
Ae dole ne in fafata ehyahhhhh
In kayi kudi wae kayi kudi
Kamar ni nake yiwa kaina bayan Ina zafin nema
In zea faru dani zea faru dani bana tsubbu ko sihiri
Qaddara sa'ah tsautsayi sam basa wuce rana
In nayi yau bea yiba haka zan sake gwadawa gobe
Gobe shima bea yiba haka zanyi har in goge
Kuma duk abunda na rasa haka zan qara da tawakkali
Dole ne in fafata ehyahhhh
Ae dole ne in fafata ehyahhhhh